Labarai
-
SBMC da PTA na Makarantar Sakandaren Arabiya Ta Mata dake Kachako Sun Ziyarci Sakataren Ilimi na Takai
Daga Nura Rabiu Takai Kwamitin Alumma gatan Makaranta (SBMC) tare da Kungiyar Iyaye da Malamai (PTA) na Makarantar Sakandaren Arabiya…
Read More » -
Shiyyar Ilimi ta Rano Ta Karrama Shugaban SUBEB Bisa Gudunmawarsa Wajen Bunƙasa Ilimi
Daga M.A Turaki Shiyyar Ilimi ta Rano ta karrama Shugaban Hukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Jihar Kano, Malam Yusuf Kabir,…
Read More » -
Shirin Tallafi na Hajaiya Rabi sun Raba Kayan Makaranta Ga Yara Masu Bukata Ta Musamman a Fagge
Daga Kabiru Fagge Shirin Tallafi na Hajiya Rabi Foundation Wata ta hannun Hajiya Ummi Alhassan, sun raba kayan makaranta ga…
Read More » -
Sashen Ilimin KH Ungogo ya shirya taron adduoi a makarantun yankin
Daga JB Danlami Sakatariyar Ilimin Karamar Hukumar Ungogo, Hajiya Hussaina Ibrahim, ta bayyana muhimmancin addu’a a matsayin babbar kariya daga…
Read More » -
Sashen Ilimi Karamar Hukumar Kura ya shirya taron adduoi a makarantun yankin
JB Danlami A Wani bagare na tarurrukan kammala Zangon karatu na farko na Shekarar 2015/2026 Karamar Hukumar Kura ta gudanar…
Read More » -
SUBEB Chair attends the commemoration of the World Teachers’ Day celebration.
By JB Danlami The Executive Chairman of the State Universal Basic Education Board (SUBEB), Malam Yusif Kabir, attended the commemoration…
Read More » -
Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na Jiha, Malam Yusif Kabir, ya halarci bikin Ranar Malamai ta Duniya
Daga JB Danlami Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na Jiha, Malam Yusif Kabir, ya halarci bikin Ranar Malamai ta Duniya…
Read More » -
Shugaban SUBEB ya taya malaman makaranta murnar bikin ranar malamai ta duniya
Daga JB Danlami Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na Jiha, Malam Yusif Kabir, ya taya malaman makaranta murnar bikin Ranar…
Read More » -
An bayyana Koyar da Daliban Firamare Harkokin Noma da Kiwo: Matakin hanyar samun Dogaro da Kai a Nan Gaba
Daga Usman Dau Isa /JB Danlami A wani muhimmin taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi da…
Read More » -
KH Ajingi ta kaddamar da daukar Sabbin Dalibai na Shekarar Karatu ta 2025/2026 a makarantar firamare ta garin Balare,
KH Ajingi ta kaddamar da daukar sabbin dalibai na firamare na shekarar karatu ta 2025/2026 a makarantar firamare ta garin…
Read More »